Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 3

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️


(SEX,ROMANCE,RUNS)



    📝FATIMA ZAKARIYYA 



EPISODE 3️⃣


Tunda ya shiga school din yaketa kiranta Amman wayarta busy,wucewa yayi gurin daya Saba parking yayi parking , wayarta ya sake kira, can kuma yaji an dauka, “ Hello Beb”

“ inata kiranki tun dazu dawa  kike waya haka “ “ Beb da mama nake waya why d question,are you jelous?” “No,not at all,nazo ne tun dazu ,sauri nake ki fito inda nake parking “ kashe wayar yayi ya shiga duba watsapp,tunda ta kashe wayar ta tsaya Tana tunanin maganar daya fada mata,Wai sauri yake, kuma mh instead of yace he is jealous dinnan mah Amman Ko a jikinsa, wait Wai me ya dauke ni ne Alee, sex machine or pleasure machine, tashi tayi ta dauka hand bag dinta ta fita ,Ko su Ruky mh bata yiwa sallama bh Dan ta gaji da wannan rashin nuna caring din da yake mata,kyakyawar mace kamar th ,dan yanada kyau da kudi kuma saiya dinga wani ji da kansa,Tana tafe Tana tunani ,tunda ta hango motar sah ta canza tafiya,har ta karasa mh shi hankalinsa yana kan waya,

Knocking dinta ne yasa ya dago,fitowa yayi ya bude mata kofa,dan Safiyya bata bude kofar mota saida namiji ya bude mata, dawowa yayi ya zaune ya rufe kofar ya karo Volume din Ac ,gyara zama yayi ya juya yana facing dinta ,kinyi kyau ya fada yana dan murmushi, thnks ta fada tana wani bata rai, Beb Wai Ina kike siyan perfumes ne, I love dis scent,”thnks “, so baby gani nazo me zaki bani kika saka na baro aiki nah dayawa na taho, auu sawa mh nayi ka baro aikinka,on your own bazakaji I deserve kazo ka ganni bh Alee, shiru yayi yana kallonta,dan Yau tunda ya ganta yaji ta masa wani kwarjini and tayi kyau ba laifi, Ko bakaji me nace bh ta fada tana Jan hancinsa,da wani dogon hancinka anan,murmushi yayi yace toh ai bansan me zance  miki bh baby, yanzu dai gani kin ganni ko,toh Nima Bari nazo na tafi gida ,wlh Beb Yau na gaji sosai yana fada yana tura hannu aljihu,bandir din 500 ya fito dasu ya Mika mata,karba tayi ta maidasu Aljihunsa inda taga ya fito dasu, da mamaki yace mene haka kuma


Alee am not after your money ta fada tana wani tabe  baki ,am after your love caring and attention,am tired of all this ,I want you by my side,I want peace kuma, dariya ya danyi kadan,yanzu Beb why all this?me kuma kikeso Wanda bana miki, Baka bani time mana, kana zuwa gurina Ana kiranka zaka tafi kana rawar  kafa,yasan daga inda wannan zancen ya fito sbd haka shiru yayi ,can kuma dayaji shiru yayi yawwah kallonta yayi ,baby nah  kalle ni, window take kalla duk tayi wani kalar tausayi,Beb magana fah nake miki, Tana sane taki juyowa so take ya juya da face dinta, beb Yau ni nake miki magana ake min haka ,shknn tunda bazaki min magana bh ni zan tafi cikin wannan muryar tasa ne dadi,da sauri ta juyo ,beb tafiya fah kace ,daga zuwanka,to ni ba’a hostel zan kwana bh,zaro ido yayi ,ba’a hostel zaki kwana bh ,Ina toh zaki kwana, Ko Ina mh Amman Banda hostel ,Thom yanzu Ina kikeso in kaiki, inda ka saba kaini ta fada da sauri, kasa magana yayi dan shi dai Yau bada niyyar wannan abun yazo bh,dan tashi mh tunda yaji ta fara maganar ta gaji ,yasan zancen bazai wuce ya futo bh ,shi kuwa ba kara aure zaiyi bh, safiyya dama duwawunta Ke birgesa,ba laifi tanada  kyau Amman shi duwawun yafi tafiya dashi, yana cikin wannan tunanin ne yaji ta Kama hannunsa,Akan fuskarta ta daura Tana wani shanshana masa hannu,kokarin Zare hannun yake Amman ta rikesa gam, can ta fara using tongue dinta Tana lashe  masa hannu,Tana tafiya in a circular motion da tongue dinta,wata iska ya fitar dan har ya fara ji a jikinsa,shi dama jini ne me kyau yake yawo a ajikinsa,sbd yawan cin fruits din dayake he is Always active,Abu kadan kan tsumasa, safiyya tasan halinsa sarai shiyasa ta biyo masa ta wannan way din , daurewa yayi ya kuma kokarin zare hannunsa,Dagowa tayi ta tsaya kallonsa,dakyar ya tataro natsuwar sa, zaiyi magana kenan ta dora  lips Dinta akan nasa, bakinsa ta shiga sha tana wani shafa masa jikinsa ,shiru na yen mintuna sai sound din kiss da take masa,saida ta tabbata ta gama tsumasa Sannan ta barsa ,handkerchief ta miki masa ,goge bakin ,ga red lipstick nan duk a bakinka ai, mirror yayi saurin  kalla  inda yaga yayi dumu damu da Jan baki,yayita gogewa kuwa dakyar ya fita ,muje yaji ta fada ,wata iska ya fitar zaiyi magana kenan wayarsa ta fara ringing, sugar daya gani yasa yace Ina zuwa, wayar ta Riga sa dauka ta saka a jakarta,wlh Alee Yau bazaka dauka waya a gabana bh,Ko mene ka bari idan kabar nn saika dauka, yanzu lokaci nane, Beb ban wayar nn,yanzu idan emergency ne fah? Pls let me , ganin yanda ya hada rai ne yasa ta bashi,fita yayi waje ya tattaro natsuwarsa,sake Kira yayi dan call din ya katse, shatou ce ta dauka tanata lankwasa murya,” Sugar Wai har yanzu Baka gama bane “ “ sugar nadan biya wani gurine Amman Ina hanya “ “ Ina kenan “ ta tambaya,” eh wani abokinane da muke wani project dashi “ Owk tace ta kashe wayan, cikin motar ya dawo ya kuma daukan wannan kudi ya bawa safiyya, Beb karbi wannan ni zan tafi ,beb kasan Allah Yau kafata kafarka,babu inda zaka tafi ,bashida energy din fadi in fada motar ya kunna suka fita,hotel din da suka Saba zuwa yaje reception ya biya kudin room ya dauka key ya bata, Ina zaka ta tambaya ganin ya juya,zanje in sallama ma’aikata ne ,Owk tace ta karba key ta tafi ,fita  yayi ya kunna motarsa bai tsaya a Ko Ina bh sai gida


Yana shiga as usual yaga Ko Ina tsaf tsaf,kamshin turaren wuta ne  kawai yake  tashi,sai sound din karatun Al’qur’ani da yake  playing,saida zuciyarsa tayi sanyi ,shiru yaji babu hayaniyar yara ,sama hayau yana Neman su,dakin shatu ya bude inda yaganta Akan sallaya  tanata adduo’i Alamun ta iddar da sallah,Addua ta shafa ta tashi tayi hugging dinsa ,sannu da zuwa sugar,Yawwah sugar Ina yaran ne ,naji gidan shiru,eh yaran suna baya mallamin su yazo suna karatu,dazu mh lesson teacher dinsu ya tafi,Owk Bari nayi wanka naje na dubasu,hijab din jikinta ta cire ,wani Kayan Atamfa ne ajikinsa sun mata kyau ,fitted gown ce Amman hannun dan karami ,irin Kayan nn da akeyi na zaman gida for miji,dankwalinta ta dauko ta daura Tana shirin fita kasa hada masa abincinsa, kinyi kyau yace ,dan juya mugani,ta wani juya da style ,ah ah!! Ya fada yana wani praising dinta,sake hugging dinta yayi yana tsokanarta,janye jiki tayi tace bari naje na hada maka abincinka,shima fita yayi  ya tafi dakinsa ,wanka ya shiga ya shirya ya futo,wayarsa ya dauka ya kashe Sannan yayi kasa ,abinci shatu tayi serving dinsa da hot tea , yanaci yanashan tea suna hira,ta wani kashe dauri da Kayan Atamfar tah  Masu kyau, Sugar tunda gobe Friday inason idan yara sun dawo daga school zamuje mu gaida su mama da aunty Amarya,Owk sugar driver saiya kaiku,tissue yasa ya goge bakinsa ya tashi ya mata peack a goshi,sugar abinci yayi dadi  Allah yayi Albarka,Ameen tace itama ta tashi Tana tattare kwanuka,baya yaje ya duba su Amir ya dawo ya wuce sama


Safiyya ce kwance a gado da waya a hannunta,ta kira Aliyu yafi sau 100 wayarsa bata shiga,tayi texts din duka babu respond,lallai mh mutumin nn ta fada a filli,waya ta sake dauka ta kira Ruky,Ruky na dauka kuwa ta fashe da kuka,”Ruky kinga abun da mutumin nn yayimin kuwa,Wai ya dauko ni ya kawoki hotel Amman ya tafi ya barni,na kira wayarsa yafi sau 100 amman bata shiga,inajin wayyo yamin Ruky ,yanacan yana sabgarsa da wannan yar iskar matar tashi” Ruky baki ta saka “yanzu Yau dinma sauka yayi ya tafi ya barki Ko yaya?” “A’a Ko takaina fah baibi bh kawai ajiyeni yayi yace Wai zaije ya sallami  ma’aikatansa har yanzu shiru “ Ruky ce ta fashe da dariya  tace “ya tafi sallamar Masu aiki  ko dai ya gudu ya barki,Gaskiya wannan Aliyu dan rainin hankali  ne,wato sufa maza haka suke ,idan sukaci sukaci sai su nema su gudu,toh mu ba’a mana wannan iskancin ,Saidai mubarsu badai su barmu bh,su A lallai matansu ne na kwarai,mu ai yan iska gari ne ,kyaleshi  zamuyi maganin sa ai ba shine yayi kansa bh,Bari in Kira miki su boy suzo su maida  Ke hostel,danni  bananan Nima kingani a hotel din kusa da bridge dinnan” hawayen  ta goge tace “toh ,Amman fah ruky wlh inasonsa” “toh ai sai kiyita zama ki jiransa ya dawo daga sallamar Masu aiki ,da Alama wata kasar ya tafi ya sallamesu ai “ “ A’a ba haka nake nufi bh ,amman dai Karki kirasu Bari mugani,ta fada tana share hawaye ,tsaki Ruky tayi ta kashe wayarta, safiyya dai har yanzu bata hakura bh ,waya ta sake dauka ta kira Aliyu ,shiru dai babu Alamun sah,buga wayar tayi a gado ta koma tanata hawaye 


Bangaren Mubarak kuwa tunda yakai hameeda ya koma gida,Karima dai ta  fara tunanin kaman da abun da Ke faruwa da mijinta,sbd haka Yau taci Alwashin idan ya dawo Zata duba wayarsa dan a tunaninta idan bata duba waya bh bazata San halin da mijiinta yake ciki bh,Ba kuma zatasan meya kamata ta daina Ko ta  gyara bh,ta kaddara a ranta Ko mene zai Faru Saidai ya faru,Amman abun nasa ya fara Yawwah ,kullum yana kan waya,wataran yana abu kaman Wanda bashida gaskia ,dan wataran mh haka Zata gama shirin karbar miji sai ya dawo yace aiki ne ya masa yawah  ya gaji,tunda ya dawo ta lura bacci kawai yakeyi, wayarsa taketa hari Amman wayar Tana kusa dashi ,taje tayi attempting dauka mh ya bude ido ta wayance da fillo Tana gyara masa,abinci taje ta hada masa Akan dinning Tana jiran ya tashi,kusa dashi tazo ta zauna ta Dan saka yar doguwar rigarta ta zaman gida,yana tashi kuwa yaganta,lafiya ya tambayeta a tsaitsaye,lafiya mana ga abincinka can na hada maka naga sai bacci kake tun dazu,eh bacci nake da wani abun ne,A’a ta fada tana tashi ,fita tayi daga dakin Tana mamakin yanda attitudes dinsa suke canzawa,Yau zaizo yanada kirki gobe zaizo yana bata rai,wataran ta rasa inda yasa gaba inda ya dosa,komai dai idan tanaso yana mata Amman ita dis is not how she wants,tanason ta zama very close da mijinta su zama best of frnds,batasan boye boyen dayake mata, wanka ya tashi ya shiga tanajin karar ruwa kuwa ta tashi ta shiga dakin ,wayarsa ta hau dubawa bata gani bh ,ta duba Ko Ina bata ga wayar nn bh  ,wayar datake kusa dashi dazu Amman yanzu an nema waya an rasa,fitowarsa kawai taji,juyawar da zatayi sai taga wayarsa a hannu yana goge jikinsa da towel ,Jar uban nn ta fada a zuciyarta,ai kuwa Yau sai inda karfina ya  kare  ,bayan ya gama cin abinci ne ya tafi   kallon news yana shan shisha,shi dama baya rabo da shishi, kallon karima yake dan yaga gabaki daya taki sakin  jikinta yau dinnan ,shi dai yasan batada problem na kudi,apart from kudin dayake bata ,ya bata jari Tana saida bags da shoes na mata kuma ana siya sosai,she has everything Dan bai dade mh da canza mata mota bh,shi dama mubarak abun hannunsa bai damesa bh ,Amman duk inda yaga mace indai ta masa sai ya nemeta,aurensa baya hanasa komai,ya dade yana bin mata amman matarsa bata sani bh,dukda Tana matsa masa da  tambayoyi da bincike ya iya gyara duk wani Abu daya bata,ko waya ta kira  dan tayi comfirming abokansa suna masa back up,dare ne yayi ya tashi yaje ya kwanta,karima mah wasu Kayan baccinta ta saka me half vest  da short ta kwanta a kusa dashi , shiru taji yayi yawwah bai kulata bh ta matsa kusa dashi ta shige jikinsa,bai Ko kaleta  bh ya cigaba da baccinsa,dan shi ya gaji sosai ,tunda hameeda tazo idan bai cita sau biyar bh to zai cita sau uku,shi dai yanajin dadin hameeda sbd a matse take  sosai ,ga ruwa ga dadi ,idan ya shiga kamar famfo,har bayason ya fita,shiyasa Ko nawa ta nema bata yake indai zatazo tayi satisfying dinsa, karima kuma Yau zaiji a bude gobe zaiji a rufe ,wataran zaiji ruwa ,wataran bazaiji bh,shi kuma bashida lokacin gaya mata sbd a tunaninsa ai tanada kudi tasan abun daya kamata ,ita hammedan ta dake a matse gaya mata yakeyi ,shirin dataji yayi yawwah ne yasa ta fara shafa jikinsa,dan karamin tsaki yayi ya juya ya bata hakuri,karima kiyi hakuri Yau na gaji wlh Amman gobe da safe zamu hadu kinji,Kai kawai ta daga masa Amman ranta idan yayyi dubu  ya baci,wani kukan zuciya tayi ta  matsa daga kusa dashi,ta tafi can karshe gado ta kwanta,a tunaninta zaizo ya lallabata,nan kuwa shi wani dadi  mh yaji ya shiga baccinsa,tashi tayi ta duba taga Ko Baccin nasa yayyi nisa,dan taji ya fara dan karamin munshari  dayake idan bacci ya daukesa wataran yanada nauyin bacci sbd shishi dayake sha,indai ya kwanta yakan dade bai tashi bh,a hankali take tashi dan batason motsinta  mh ya tasheshi,wayarsa ta shiga dubawa bata gani bh,dan shi Ko chargy baya sawa sai idonsa biyu,sama Ko kasa bataga  waya bh,wayarta ta dauka ta gwada kira taji switch off, can wata zuciyar tace mata sake dubawa dai,wani tunanin tayi ta Dan zura hannunta kasan pillow a hankali,wayar taji ta fara tabowa a hankali ta zaro ,dan Kansa na kan pillow din,Tana dauka kuwa sadaf sadaf tabar dakin ,nata dakin  ta koma ta rufe,kunna wayar tayi waya kuwa ta kunno,tasan password din Amman ya kwanta mata,dan Mubarak baya wani saka password Masu yawwah kuma tasha fakar ido tagani sanda yake kunnawa,tunanin ta shigayi,ta saka wanda take tunani wrong password ta gani,ta kuma trying,wrong password,Tana sake yi kuwa waya ta bude

Post a Comment for "Acikin Gidana 3"