Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 2

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE,RUNS)




    📝FATIMA ZAKARIYYA 



EPISODE2️⃣


Zaro ido yayi yana kallonta,dan ya gama saukewa ,dick dinsa mh ya kwanta, a yanzu dai Hutu kawai yake bukata,bakaji me nace bane shatou ta fada tana kallonsa,Ehmm naji ,but sugar are you serious? “Ina maka wasa ne “ ah ah Amman da Wai da mu bari na huta sai mu hadu a second round Ko sugar? Hmm ai shknn ,muje muyi wanka ko ,Yawwah sugar  Aliyu yace yana saurin tashi,wanka su kaje sukayi ,wani dan sakeken Riga shatu ta saka ta shige blanket,shima boxers ya saka ya shige blanket din ,bacci sosai shatu takeyi dan dama ta gaji ,throughout yini tayi tana hada surprise da ta  yiwa Aliyu ,shima Baccin yayi amman be dade bh yunwa ta tashesa,wayarsa ya dauka ya sauka kasa,kan  dinning ya tafi direct inda ya tarar da komai an hada masa,tuwo ne miyar taushe yasha man Shanu ,ya zuba daidai cikinsa ,yanaci ya dau wayarsa  ya kunna, watsapp ya shiga direct dan yasan ya Tara messages,sakonnin Safiyya ne suka dinga pomping,har ya danyi ignoring sai kuma wata zuciyar tace ya duba dai

“Baby shine ka tafi ka barni ko”

“Baby pls come back to me “

“Hmm kanacan kana Jin dadin ka ko?”

“ Wai me kakeyi ne har yanzu Kaki kamin replying?”

“Beb zamu hadu goben ne?”

Abubuwan da yayita gani kenan,ya mata replying da 

“I will call you da safe “ ya goge chat din dan dama  baya Bari chats din yan mata a wayarsa,ya kashe wayar ya hau sama yayi brush ya shige jikin shatu ya kwanta 


….

Mubarak ne ya shigo cikin office din Aliyu,morning sir ya fada yana tsokanarsa,morning sir shima ya bashi answer,Yau  anci sa’a kenan ka shigo da wuri,da Alama shatou Koro mana Kai tayi,dariya yyi yace kai wato bazaka daina iskanci bah ko, sai matata ta koroni ne zanzo aiki da wuri, dama ni am punctual ,kaine dai sai a hankali,toh naji,dama jiya na Kira wayarka a kashe da daddare ,inaso ince maka idan madam ta kiraka  kace mata muna site acan zamu kwana,what ! Wai Kai iskancin naka har ya Kai ka dinga kwana a waje,Allah Mubarak kaji tsoron Allah ,common shut up mubarak yace,ba gwanda kowa dakai bh,Ina kabar su Safiyyan ni jiya mah  zee ta dinga ki rana Wai Baka daukan wayarta kaman mh kayi blocking dinta ne tace ko mene,tace dai na  maka magana ,auu Wai zee,wannan yarinyar ai batada hankali ne shiyasa,magana take  Akan Wai inje in Kai kudin aure ,dat mamanta tace idan dagaske nake sonta in fito,ni kuma kasan ba wannan zancen,shatu will b my only wife,dama ana dan rage zafi da ita ne ,ga mata dayawa a gari zan tsaya Tana bani headache ne? wane  yace mata zan cita kuma na aureta,haba! Never, ki bude min kafa in shiga kuma in aureki,Malam Ko auren ne ka samu mace kamar shatu ai itace mata,yarinyar da ban taba rike Ko hannunta bh ,bata taba barina bh mubarak,da kyar  mh take iya kallona da idan naje zance,Akwai sanda fah na taba zuwa zance ta shiga mota sai ga babanta ,saida ya kusa zane mu Dani da ita,kumafa babu abun da muke kawai hira,kaga dai Abokin Babana ne Amman nunawa yayi kaman bai sanni bh,tun daga ranar kuwa idan naje gidansu shatu saida na shiga cikin gida,ai nasha wahala kafin na samu shatu,shiyasa I value her alot,har cikin Raina nake jinta,Mubarak ne ya zazaro ido waje ,Ahh hap! Ai kaji irinta,shiyasa nace Kai kafini iskanci,Allah ni bazanyi breaking heart din yarinya bh,nasan kanason shatu,kuma dukanmu shaida ne,dan  dakyar ka shawo kanta, Amman ai bai hanaka iskancin ka bh ko? Bai hanaka kula matan kah bh ko?, ni Ko hameeda da muke tare tasan  ba aurenta zanyi bh Nama gaya mata ,Amman duk abun da takeso idan Ina dashi zanyi mata ,Nima duk sanda nakeso Abu ta bani period,idan Auren na tashi yi zanyi ,danni dama banyiwa madam Alkawarin ita kadai bace,kai kasan inada taste na mata ,so anytime zan iyajin zan kara mata wata

Allah ya kyauta Aliyu yace,kamal ne ya shigo cikin office din,Wai duk kunanan ne dama ya tambaya?to an gaya maka mu irinka ne kaki kabar Amarya ta huta sai ka kwantar musu da yarinya zaka huta ko ,Mubarak ya fada yana dariya, ka dauka irinka ne ni ,gerrout,jiya a ina ka kwana ne? Madam ta kirani tana Wai in Baka wayar,Dana fuskanta dai kawai nace mata na fito siyan abinci,Amman Mubarak Ina kaje dan Allah ? Kasa nayita yin karya gaskia banaso,auu Wai dama kai ta kira,inaga ta kira wayar Ali a kashe ,kai Amman na gode maka ,wlh Ina tare da hameeda ne,toh Gaskiya Mubarak kayiwa kanka fada,ya kamata idan mun girma musan mun girma,abun da kukayi da yanzu bashi zakuyi bh,ga yara kun fara tarawa  ,shut up Aliyu yace,zaka fara mana wannan wa’azin naka,munji mun gode,ai kai dama ba dakai nake bh,kai Ali ai nayi Alkawarin na daina maka nasiha,dan da zakaji da tuni kaji,dukanku nan tare muka taso ,tare mukayi secoundry school,mukaje porland mukayi university,A porland Dinma baku bar musu matansu bh, mun dawo kunyi aure kun cigaba,wlh kuyiwa kanku  fada,Allah ya baku komia,expecially kai Aliyu,Ure a successful businessman,a well known person,wannan company din  na babanka ne Amman sbd ya yarda dakai ya dora akai kake juyasa,dukanmu nn a kasan kh  muke aiki,Allah yajikan babanka badan ya mutu bh Amman da kayi halinsa wlh daka more,bawan Allah shiya dinga supponsoring dinmu har muka zama abun da muka zama ,babu dangin iya  babu na Baba kawai sbd mun tashi tare,we’re frnds munyi primary school tare tunda babana ya rasu haka ya dinga hadamu yana biya mana school fees ,gashi yanzu mun zama abun da muka zama ,kowa so yake ya zama frnds damu expecially mh Kai Ali,idan bamu yiwa kanmu fada bh wane zai mana,kai dallah mallam ka mana shiru ,munji Mubarak ya fada yana dalla masa harara,me mukeyi,matanmu dai duk abun da akace muyi musu munayi,bamu takura musu bh,mun basu duk abun da sukeso,kafin su tambaya mh mun basu,mun Barsu suyi business,mun barsu su sarara ,duk inda sukeson zuwa zasuje,we’re not the type da muke takura wa matanmu,toh mene sukeso kuma ,shknn Dan na fita nayi flexing nayi laifi,ha,ah! See dis one dan Allah ya fada yana kallon Aliyu,Aliyu kasa magana yayi Dan shi dama ba’a San ransa yake wasu abubuwan bh ,zuciya Ke jansa,da kyansa kuma da kudinsa dayake rudarsa,ta wani bangaren yanajin kaman abun daya fada hakane ,ta wani bangaren yanajin kaman yana zafafawa, shiru kawai yayi yace toh kowa ya koma office dinsa Ko ,ma hadu anjima, fita sukayi suka barsa yanata signing papers 


Aliyu da mubarak da kamal are best of frnds,tare suka tashi tun suna yara,unguwarsu daya Amman babban su Aliyu yafi dukan babbanninsu kudi,businessman ne babbah wanda kassashen waje dayawa mh sunsan da zamansa,Matan babansa biyu da mama su Aliyu da Aunty Amarya,mama su Aliyu yara hudu Allah ya bata Aliyu ne kadai namiji Dukansu mata ne,Aunty Amarya yaran ta biyu duka maza ,Aliyu ya taso  cikin Arziki soyayya da kulawar iyayensa,ga gayu ga kyau ga kudi,idan  ka shiga gidan zaka dauka Aliyu Dan Aunty Amarya ne,dan ita datazo  gidan ta dade bata haihu bh Aliyu takeja a jiki ,Kafin mama tayi masa Abu tayi masa,wannan ya Kara karfin soyyayarta a zuciyar Alhaji Bashir Shinkafi,wato babansu Aliyu ,dan Yana kwanar Aliyu kuma komai nasa yanaso,cikin ikon Allah Aliyu ya tashi yana jin maganar iyayensa,har gobe idan yaje  gurin mahaifinsa yana kasa Kansa na kasa sbd girmanawa,baya iya hada ido sosai da babansa,wannan abun ya kuma kara masa girma gurin bababnsa,shiyasa komai na babban ya saka Aliyu akai,ya saka Aliyu a makarantu Masu kyau ,har yakai shi porland yayi Degree dinsa yaje London yayi masters dinsa a business Administration ya dawo ,duk sbd yazo ya shigaba da handling business dinsa ,babansa is very proud of him Wanda indai kasan Alhaji Bashir shinkafi kasan yanason Aliyu


Ruky ce ta tabo Safiyya wace tunda Aka shigo lecture hall wayarta take dubawa,Ke Wai bazaki mai da hankali bane Ana lectures,ki ajiye wayar mana idan mun fita kya duba,tsaki  tayi tace mata ,wlh Ruky Alee ni naketa kiransa yaki dauka,kuma naga message dinsa yace da safe zai kirani,kasa tayi da muryarta tace,kinsan jiya yana kaina wannan shegiyar matar tasa ta wani kirasa haka ya dagani ya tafi ya barni,shifa ya kama hotel din fah ,Amman bamu wani dade bh, karshe  sai su boy na kira suka zo suka dawo Dani hostel,kudi kawai ya ajeyi min ya tafi ,kumafa ruky yanzu ba kudinsa kadai nakeso bh,Ina kwanar Alee  wlh , Vibes dinsa yana birgeni, jan ajinsa mh kadai susutani yake, ga wata magana dayake me sanyaya zuciya,shifa baya iya daga murya,muryar tasa mh Jan aji yake mata,wlh ya iya soyayya,he is good in bed,idan muna tare banason rabawa dashi ,nifa duk abun da zai Faru Saidai fah ya Faru Amman inason Alee,tab! Ruky tace,wlh ba’ayi dan da zai hau kaina bh a wani kirasa ya tashi,matar banza matar wofi,ni ma ai macece,tayu mh abun da zan bayar matar bazata bayar bh,suji mh da yaran dake gabansu,mata kullum a gida babu gayu babu komai ,matan auren yanzu ne suka iya,basa kula da miji basa basu  time,zama ta hada kanta da Ke ne,Ke yanzu Safiyya farar mace kyakyawa kamar ki kibar wani da namiji ya hau kanki ya sauka,duk wannan uban duwawun da kika tara a banza,Ina wayonki anan,yarinya yar zamani irinki,ki duba kiga a school dinnan Ko wani saurayi so yake ya kulaki kin wani tafi gurin wani yana garaki sbd matarsa,gaskia na raina wayonki,Chalk sukaji  an Jefo musu ,suna daga ido su kaga lecturer yana musu warning su masa shiru,dukda ba’ajin me suke fada amman dai Anajin kuskus,zama suka gyara suka maida hankali,bayan an gama lectures ne suka fito suna jiran Nabila ,ganita sukayi ta taho Tana tafiya kamar bazata taka kasa bh,dan itama yar gayun kanta ce,dallah malllama kiyi sauri Ke muke jira suka kwala mata kira, dan sauri ta Kara ta karaso gurinsu ,menene haka naga kunyi cirko cirko kaman Wanda aka muku mutuwa Nabila ta tambaya Tana taba baki,ruky ce tayi karaf tace kinga dai Safiyya an samu Wanda ta damu dashi,Wai tanata kiransa bai dauka bh,wah Alee? Ta tambaya,eh mana wane idan ba Alee bh,ban number dinsa in kirasa , Safiyya ce ta dago ido A’a babu wannnan zancen ,fashewa sukayi da dariya auu baki yarda Dani bh,lallai safiyya toh ai shknn ku tashi mu shiga hostel,danni Yau da inda zani,mayb mh sai gobe zan dawo inji nabeela,tashi sukayi suka tafi hostel,tana shiga kuwa sai ga kiran Aliyu,har Zata dauka sai kuma wata zuciyar tace dan ja aji mana,saida ta katse taga bashida niyar sake Kira Sannan ta kirasa,” hello Beb”

Taji ya fada,” Beb Wai Kai wani irin mutum ne? Sau nawa na kiraka?messages nawa na maka?Beb kana tausayi nah kuwa “ 

“Beb kinsan aiki ne yake mana Yawwah a office but am so sorry ,me baby nah takeso “

“Ni kawai so nake na ganka,Beb dan Allah idan banganka bh bazanji dadi bh,koda na 1mint ne “

Shiru Aliyu yayi,danshi namiji ne me Jin tausayin mata,ko kannansa lallabasu yake haka matarsa mh,bayason yaga mace cikin damuwa,dan ya tashi yaga yanda babansa yake lallaba  Mamansa,bayason bacin ranta Ko kadan,but Amman aiki yayi masa Yawwah ,kuma shatou jiya tayi challenging dinsa yanason ya baje mata hadarta Yau ,dan yasan tanacan Tana jiransa,to Amman ya zaiyi da safiyya gashi ita indai zasu hadu saita rike masa koda hannu ne,shi kuma bashi yayi Kansa bh,ba dutse bane , ba wani sonta yake bh Amman dai bawai baya sonta bh,shi dai yasan yarinyar akwai duwawu,ga wani kallo da kashe murya da take masa, “hello “ yaji an fada yayi sauri yace “ Beb Bari muga yanda za’ayi “

“No Beb just promised me ,Banso kasani ciwon zuciya idan kasan bazakazo bh just tell me “ ta fada tana kaman kuka 

Toh yace mata ya kashe wayar,Mubarak ne ya shigo office din yake gaya masa zai wuce ya salami hameeda,dan hameeda mh ba’a garin Kano take bh daga kaduna take zuwa ta tafi,Owk sai ka dawo yace masa ,wayarsa ya kuma daukowa yaga Ashe mh shatu ta masa messages,

“Sugar ya aiki ,Allah ya kare min kai Allah ya tsaremin kai,I love you sugar nh “

“Sugar you don’t respond Owk mayb aiki kake ,ka kularmin da kanka kaji “

“Sugar I can’t wait to fuck you tonight,Yau saika gudu “

“Sugar kaga Ina maka abinci me dadi ka dawo da wuri Yau “

Murmushi yayi ya dau waya ya kirata,” sugar sai yanzu za’a kirani “

“No sugar am very busy ne wlh,wani contract ne da mukayi signing nakeso mu tsari shi sosai,kinsan baba yayi trusting Dina a wannan project din,so I don’t wanna fail him “

“Gaskiya dai toh Allah ya taimaka,ai nasan mijina gwarzo ne ,duk abun daya saka masa hannu will be a success,Allah ya taimaka sugar,take your time kaji “

“Ameen sugar Allah ya miki Albarka,su Amir sun dawo ?”

“Eh dazu school bus dinsu tazo ta ajeyi su,gashi can mh suna dan nap ,anjima kadan zan shiryasu su tafi islammiya “

“Owk Thom ki shafa min kansu,take care sugar I love you so much “

Kashe wayar yayi yana Jin wani sanyi a zuciyarsa,yanason shatu gashi bata  Ragesa da komai bh,she is a caring wife,gata da ladabi da biyyya at the same time she is sexy,she can seduced him duk yanda takeso ,murmushi yayi ya tashi ya tafi office din kamal zai Kai wasu papers 


Safiyya ce aka shiga yin kabasa,ta dauko wata Abaya da veil ta saka akan kabasa ,ta bude trolley dinta ta dako wani turaren wuta me dadi Wanda suke siya a gurin Mamamah farouk( +234 906 139 0542) halut ta dauko ta zuba a coal,dan akwai sanda ta tabayi Aliyu yace mata turaren nn ya birgesa dayake shi ma’abocin son kamshi ne ,tunda ta gane kuwa bata wasa da turare,wanka tayi ,harda su sit bath da ganyen magarya,dan tsafta kam safiyya Akwai tsafta,wani yar riga da wani jeans ta dauko ta saka , ta dauko black Abaya dinta ta daura ,ta shafe jikinta da wani oil perfume data siya gurin Maamah farouk,wani kamshi takeyi me dadi ,red lipstick ta dako ta shafa ,dan Tana yawan yiwa Aliyu Wayyo gurin masa tambayoyin abun dayakeso a gurin mace ,so ya taba gaya mata yanason red lipstick,tayi kyau sosai,ruky ce ta fito daga wanka ta ganta kaman wata balarabiya, ah ah! Ina zuwa kuma ta tambayeta Tana goge face dinta da towel,zamu hadu da Alee ne,ohhh Allah shine kike wannan kamshi haka duk kin cikamana daki da kamshi,danma dai kamshi me dashi ne ,eh wlh kinsan yanason kamshi,toh ba son kamshin bh kin dai shishirya ko?ta tamabayeta,kaman ya shirya wa gashi kuwa Ko banyi kyau bh,kinyi kyau kawata Amman me kika shirya masa ?kin hada kanki ne?ko ba fita zakuyi bh?, fita zamuyi mana Bandai gaya masa Amman dai nace yazo, toh indai kinsan fita zakuyi bude locker dincan Akwai wani hadaden tsumi dauki kishanyi,bude can gurin mh dauko wancan garin maganin hada da wannan zuma ki shanye,karbi wannan dan tura a gabanki kadan,Yawwah! Safiyya dai duk abun da akace  tayi yi take Tana binta da kallo,Amman harda wannan ta tambaya ruky ,hardashi mana,namiji yana hawa kanki yana sauka wani irin iskanci ne wannan,idan yaji mugun dadi ta Ina mh zai iya sauka,Ke idan kina basa dadi  bama sai kin kirasa bh da Kansa zai nemeki wlh,kinsan maza da gindi kuwa,sauri tayi  kuwa ta cusa  dan duk abun da zai saka Aliyu ya sota zatayi,na gama ta gayawa  ruky da taketa shiryawa ,dan da Alama itama fita zatayi,toh karbi wannan turaren ki shafa Akan girarki kiyi sauri kuma kafin su Naja su dawo su saka mana ido,basuda aiki sai tambayar Ina zamu kaman Wanda suka haifemu,ni next session mh Gaskiya muyi kokari mu samu daki mu kadai,wasu Roomates din basuyi bh wlh,karba tayi ta shafa ,Amman ruky wannan din na mene,Yawwah wannan abun da kika shafa kwarjini zai Kara miki,Aliyu zai dinga ganin kwarjininki sosai sai yanda kikayi dashi ba mata bh Ko uwarsa ce  bata isa ta rabaki dashi bh ,

Tsale ta daka, kai Amman ruky Allah yabarmin Ke ta fada tanata murna


Aliyu ne ya sako  daga sama yana dan duba ma’aikatansa,jennifer secretary dinsa  ce ta taho da sauri Tana basa wasu papers yayi signing,bayan ya gama signing dinne take gaya masa ,wata tazo tun dazu Tana jiransa ,wace ya tambaya,sir I don’t knw her but she insist on seeing you,I asked her if she have an appointment she said yes ,after I checked kuma naga babu sunanta,you don’t even have appointment today,gobe ne dai kakeda meeting da Global  agency,Alright jenifer Ko wace tell her to wait,idan na koma office I will call you ,owk sir ta fada ta Kama gabanta, bayan ya gama duba kowa ya koma office,CCTV ya duba Wajan reception,Anan ne yaga Zee ta cika tayi fam tanata masifa ita a dole sai ta shigo ai tasan  me company din,Sargent kuwa sun hanata Suma sun dage  a kan aikin  su suke,waya ya dauka ya Kira Jennifer yace a barta ta shigo, Zee harda bangaje Sargent ta taho Tana tafiya kaman wata mage,kofa ta tura ta shigo, tsayawa yayi kawai yana kallonta da mamaki sa kuwa ta fashe da kuka hardasu tsugunnawa kasa ,ya kasa  daurewa haka ya tashi ya daga ta ya zaunar da ita ,danshi bayasan kuka mace Ko kadan, Zee wat is wrong with you? Kuka ta sake fashewa dashi ,Amman haidar abun dakayi min ka kyauta kenan?daga cewa ance ka turo idan da gaske kake sai kayi blocking dina,I tried contacting you through all your social media account Amman babu respond,kasan bazan iya rayuwa idan babu Kai bh,dama kasan baka sona Amman kace kana sona,Tana sake fashewa da kuka tana shasheka,Zee am so sorry,kiyi hakuri yanzu me kikeso,goge hawayen tayi ,haidar ya maganar turowar?? Da muryar me dadin nn a hankali yace mata Zee gaskia yanzu am not ready for marriage,gabaki daya yaushe nayi wannan auren,wani kuka ta sake sabo ,Amman haidar kasan da wannan Kasa naje gida na fada ,yanzu mamana ta gama gayawa yan uwanta da kawayenta na samu miji ,yanzu me zance mata? Zee it’s not a big deal kice mata am not ready yanzu Amman idan Allah yayi da aure a tsakaninmu zamuyi aure zee,haidar ni kake cewa idan da aure a tsakani,kan uba!! Shi dai kallonta ya tsayi yi ,to me kikeso ince ,shkkn tace ta tashi puuu Zata tafi,riki hannunta yayi tanata wani fizgewa,da kyar ya shawo kanta ta tsaya ,ya bata hakuri yace taje zai kiraka,Amman next time Zee Karki Kara zuwa office without you telling me,Akan haka suka rabo,har ta tafi mh ta dawo ,haidar unblock me ,kaji dai na fada maka ,toh yace mata takuma tafiya fuuuu,Zee tare sukayi degree a porland tun daga nn ta rike masa wuta,dan yana burgeta sosai,sun sheka  Ayarsu sosai a porland dinnan ,ita duk a zatanta idan sun dawo mh ita zai aura,danshi yanda yake treating mace yana lallaba mace dauka zakayi bazai iya barinka bh,ya zaune kenan yana tattare papers yaji sallama,da sauri ya juyo jin muryar shatu,mamaki ya tsaya yanayi ,murmushi ta masa ta matso tayi hugging dinsa, sugar I missed you ,abinci ka na kawo maka dan nasan ba lallai kaci abunci bh,tunda kacemin Yau Ure very busy nace to zama bai kamani bh,dadi yaji har cikin zuciyarsa,Sugar Amman na hanaki driving da rana ko?hannu ta saka ta rufe masa Baki ,sugar am sorry ,driver ya tafi kaisu Amir islammiya ni kuma I can’t wait,Thom shkkn Amman next time Karki kiyi driving da rana Kunji ko,daga masa Kai tayi ta wani shagwabe, gyara gurin ta fara tana zuba masa abinci,da sauri kuwa ya fita yaje ya Kira kamal suzo suci,Mubarak dama bayannan,suna zuwa kuwa suka tarar ta hada musu abinci a wani  dan table dinsa na office ,dama duk yunwa sukeji,kamal ne yace wlh I was about to go and get food,thank you shatu wlh mungode sosai, su naci suna santi,Yawwah sugar wace naganta a kasa ta fita kaman kuka take,tsilli tsili yayi dan yama rasa amsar dazai bata,tarin karya ya Kirkira tayi sauri ta miko masa ruwa ,kafin nn ya gama hada karya da zai fada, ehmm! Sugar me kikacewa,dama watace naganta a kasa ta sauka tanata sauri kaman Tana kuka,kamal ne yayi karaf yace Owkk! Wannan yarinyar ce danake gaya maka tazo ayi employeing dinta kuma naga credentials dinta basu kai bh  gaskia,ohh Owkk inji Aliyu yanata raba ido, but naga yanzu ba lokacin employing new ma’aikata bane ko,ta tambaya kamal daya kasa Kai abincin bakinsa, ehh wlh haka nake gaya mata ,Allah sarki shatou tace , Allah yasa ta samu a wani gurin ,da sauri suka amsa mata da Ameen,dan sugar banason inga mace tanata yawwo a cikin maza ,wannan ba class bane,Allah yasa ta samu ta zauna guri daya, Ameen suka kuma cewa,bayan sun  gama ci ta hada komai tace to ni na tafi,ta matso  ta fadawa Aliyu wani Abu a Kunne,murmushi yayi yace ,sugar ki shirya kawai,dariya tayi ta sauka ta tafi,Tana fita kamal ya cilla masa bottle din ruwa dake hannunsa ,wlh Ali kaji tsoron Allah,ai naga shigowar yarinyar ,duk ta cika mana company da karar takalmi,kai in Banda abunka  mh me zakayi da unclassy bitch irin Zee,shiru yayi yana gyara rigarsa,Allah dai ya kyauta yace, kamal yace Allah dai ya kiyaye gaba ,nidai wlh na kusa daina rufa muku asiri,babu ruwana matanku  suna ganina da mutunci ahtoo,nidai na koma office,yana fita kuwa wayarsa ta hau kara,yana dubawa yaga safiyya ce ,shap ma shi ya manta da wata safiyya,dauka yayi “hello “ “ Beb ka taho ne “ saida yayi shiru Sannan ya iya bata amsa “No, but I will come “ “ Beb nasan ka da cika Alkawari,am waiting “ yana ajiye wayar ya zauna yana tunani yaushe ya gama yaje gurin ta yazo ya tafi gida ga shatu na jiransa,danma yaganta yaji dadi,tashi yayi kawai ya dau key,yayi tunanin gwanda yaje yaga safiyyan nn dai ta huta dan yazo ya tafi  gida da wuri

Post a Comment for "Acikin Gidana 2"