Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 15

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE ,RUNS)



 

     📝FATIMA ZAKARIYYA 



EPISODE 1️⃣5️⃣


Kasa shiga hostel din tayi sai kiran su nabeela tayi a waya ,da sauri kuwa suka taho ,Lafiya Ruky? Kai kawai take iya daga musu ,daukanta sukayi dan bazasu iya janta bh ,da kyar kuwa sukan iya karasawa hostel din ,kwantawa  tayi Akan gado Sannan ta kalli nabeela Akwia  ruwan zafi?,A’a babu Amman Bari a daura miki ,da sauri taje ta daura mata ta dawo ,duk sun zuba mata ido suna jiran suji  me zatace musu,dan yanda suga ganta a jigace cikin tashin hankali Wanda basu Tana ganin Ruky a wannan sutuation din bh,Ruky kullum cikin wasa da dariya da tsokana haka take ,sai Masu tsokanarta suna ce mata problem solver ,dan duk wani case idan kazo dashi gaban Ruky  sai an San yanda akayi aka warwareshi ,yaudai ga problem solver nan a kwance,nabeela ce ta tashi taje ta juye mata ruwan ta dagata da kyar aka shigar da ita toilet ,ta dade Sannan ta fito ta canza Kaya ,kallonsu ta   tsaya tanayi   Ganin yanda suka  zuba mata ido so suke suji abun da Ke faruwa ,safiyya ta kalla ,kinsan inda nace miki zanje  Ashe dan iska ne ,Tana fara fada sai kuka ,kunsan abun daya Faru ?? Kai suka daga mata ,ta baya fah ya cini,ta fada dakyar Tana goge hawaye  ,nabeela ce ta daka  wani uban tsaki ,mtsswww..wlh na dauka wani tashin hankaline ,yanzu dan an ciki ta baya shine duk kikabi  kika daga mana hankali ,tashi tayi Tana tafe Tana masifa,Allah ya shiryeki Ruky sai kace wani Abu,Ke Yau aka fara cinki ta baya ?mene a ciki Ruky ,Owk Wai duk kudin da kike samu kina nufin penetrative sex ne kawai yake Baki kudin nn bakya Anal ?,to ai yanzu Anal mh yafi kawo kudi in gaya miki,indai dan mace ta kwanta a cita  ne yanzu kowa mh dan iska ne ,minti nawane ,Amman anal is so special ba kowa Ke iyawa bh shiyasa it’s very expensive,kuma manyan Alhazawa sunfi yin Anal ,ai Ruky  idan aka fara cinki ta baya keda nrml  Sex Saidai  kiji anayi ,safiyya ce ta zazazaro ido dan ita nata bai Kai nan bh ,Ke nabeela kinji kuwa me kike fada ,Ruky ce tace barta dai ,ku duba fah kuga yanda ya yagani ,har yanzu fa zafi nakeji,gabaki daya ya keta ni ,Dana shiga toilet dinnan nazo yin pupu kasawa  nayi sbd Azaba,kuka ta saka ,safiyya tanata  bata hakuri ,kiyi hakuri Amman next time kisan hanun irin mutanen da zaki fada Ruky ,Anal banza abune wlh ,ni Ina bariki Amman bazanyi anal bh,sbd cuta,Sannan kuma keda jin dadin sex ta gaba shknn ,indai ba’a ciki ta baya bh babu Kwanciyar hankali,gashi kuma naji ance babu kyau,Ance  ko mata da miji ba’a hallata musu bh,nabeela ce tayi shewa ,Ahayye!! ,ku yanzu har wani zancen babu kyau kukeyi,Yoo ai idan zakasha giya  kasha ta dubu,Ruky ce banza da  batabi abun a hankali bh,Amman zunubi ai zunubi ne ,ni  zan tafi wani deal ne Dani me hot hot,sai na dawo ,Ruky ce ta girgiza Kai ,dan kana ganinta kasan tayi la’asar,a tsungunne take ta kasa zama,da ta zauna  zataji kaman Ana cizonta,haka dai ta tsugunna tanata kuka safiyya na bata hakuri


Dare yayi Ruky ta kasa bacci ,Abu kaman wasa Zazzabi ya rufe mata jiki gashi ta kasa tashi ta zauna da duwawunta,Innalilahi kawai take fada ,safiyya ce taga bazata iya barinta a wannan halin bh ta dauketa ta kaita Asibiti,suna zuwa kuwa akayi attending dinsu ,Doctor ne ya shiga tambayar mene ya faru ,kallon kallo suka tsaya sunayi dan basusan me zasu ce masa bh,safiyya ce tayi saurin cewa doctor Raping dinta akayi dazu ,we tried to hide abun sbd kasan mutane yanzu sai a fara nunata da Baki ,What !! Raping fah kukace,kunkai case din police station? Eh kawai sukace ,Ruky ta kalle  doctor dan Allah duba kaga mene yake damuna ,zafi na kasa zama ,Doctor dinnan har ransa ya tausayawa Ruky ,Raping yaketa nanatawa,kuma Anal Rape ,so sad !! Bayan ya gama dubata ne ya bata magunguna ,Sannan ya bata wani yace ta shafa Zata samu relief,haka suka karba suga koma hostel,to Amman wani hanzarin bah gudu bh ,Ruky yanda taga Rana haka taga dare ,ta kasa bacci ,ga jikinta duka ciwo ga wasu mafarke mafarke da ta dingayi ,ita kadai ta dinga ihu a daki kowa ranar bai yi bacci bh ,dan wasu mh snicking suka dingayi suna guduwa ,safiyya ce kadai ta iya daurewa ta zauna da ita ,a haka har safiya tayi ,kana ganin Ruky  kasan tana cikin tashin hankali ,Rana  daya duk ta zabge,Addua kawai take Tama rasa inda zata saka kanta ,Kuma komawa Asibitin sukayi ,cikin ikon Allah doctor din da suka gani shine ya sake dubasu ,shidai yayi iya dubawarsa but still baiga komai bh ,Safiyya ya kalla ,baiwar Allah nikam I tried my best Amman na kasa gane abun dayake faruwa ,ni to me mh banga komai bh ,and magungunan Dana bata ya kamata ace taji  sauki sosai ,so gaskia bansan inda problem Din yake bh,safiyya ce ta sake maimaitawa  ruky abun dayace ,itadai ruky ihu take Tana sallati ,wlh Safiyya ya sake dubani ,jikina babu dadi  kaman an zuba mun attaruhu har kaina,Wayyo  Allah ku taimakamin min,safiyya dai ta rasa abun yi sbd haka maman ruky ta Kira a waya ,ba’a dade bh kuwa sai ga yan gidansu ,Suma dai haka aka musu briefing suka dauketa suka tafi da ita gida,babanta ya rasu sai mamanta da brothers dinta sai wata sister dinta karama,haka dai sunada rufin asiri  Amman ba wani Masu Hali bane sosia ,wani asibitin mamanta ta sake kaita Suma dai same thing suka fada,karshe dai mamanta ta yanke shawarar aka kaita gurin malamai su duba tah ,mallam yana gama bincinkinsa ,ya tashe  ta tsaye ya saka mata wani  kyalle yace ta zagaye,zagaye wa tayi Tana gamawa ta fadi,kallon  maman yayi wannan yarinyar taki anyi aiki da ita ne , maman Ruky  dai bata gane bh sbd haka sake matsowa tayi ,Anyi aiki da ita kaman yaya ? Yawwah anyi aiki da jikinta ne  an bawa  Aljannu  za’a hada wani Babban  aiki dashi,Ki tambayeta Akwai  Wanda ya sadu da ita ta baya ,idan Akwai toh umarni  ne daga bokayensa Akan ya sadu  da mace ta baya idan ya tashi ya goge gabansa da tissue sai yakai tissue din za’a hada masa ayi masa aikinsa na kudi,irin masu kudi dinnan ne da suke kudi ta Ko wani yanayi ,ta gode Allah mh da ba kanta ya cire bh ya tafi dashi ,Amman tsafi akayi da ita ,kuma aikin da za’ayi a karya sah ba karamin aiki bane gaskia ,harsai wanda ya sadu da ita ya kuma zuwa ya sadu da ita ya goge gabansa da tissue an Kona ,idan ba haka bh nan gaba mh hauka Zata fara ,dan yanzu batasan inda kanta yake bh,maman Rumy bata gama Jin zance bh ta yanke jiki ta fadi,Ruky  kuwa tashi tayi ta fita da gudu tanata ihuu


Tunda Mubarak yaje gurin Baban  karima Kansa a kasa ,bayan ya gama Shan ruwan da aka kawo masa ne ya fara  bayani ,Baba dama zuwa nayi dan Allah dan Annabi Baba a taimaka a bawa karima hakuri ta dawo gidanta na sunan ta cigaba da jinyarta,dan Allah Baba ,Baba ne ya kusa kware wa da ruwan daya kai Baki,A’a Bangane bh Mubarak ,yanzu har sai an Rokon maka ita ,ai taji sauki Ina? Dazu bana Kira gidan bh ance da sauki ,dama wani irin shashanci ne wanann ki baro gidan mijinki ki  taho kuma kaki  komawa, kaga munyi munyi nida mamanta  ta dawo ta hada kayanta ta tafi kullum sai ace batada lfy ,yana cikin fadan ne sai ga Mama da cincin a hannu an kawowa Mubarak,Kinji Ko abun da yaron nn yake fada ,gurinta samu ta zauna lfy ?mene yake fada ,yace A taimaka masa a maida masa da matarsa ,LAHAILAHAILLALAHU! ,yanzu saida dan nn ya gaji yazo da Kansa ,wannan yarinyar batada hankali dan Allah kayi hakuri Mubarak ,da mota kazo ai Ko wuce ka kaini gidan ,Mubarak ne ya sunkiyar da Kansa kasa ,Mama dama inason zanyi muku magana ,Dan Allah kar kuyi mata fada ,Sannan mama ku tayani bata hakuri Dan nayi mata laifi nidai Dan Allah ku taimaka ta dawo gida ,Kansa a kasa yake magana ,maman ce ta gyara zama Kai  Ko mene Kai mata ai ba sai kazo ka bamu hakuri bh ,mene mh zaka mata ta zauna taki komawa ,dan Allah kayi hakuri dole mu baka hakuri ,yanzu  shirya mu tafi ,tashi kuwa yayi ya tafi mota itama shiryawa tayi ,Baba ne ya tsaida su ,mu tafi tare yace ,haka ya debesu suka tafi ,Aunty Huda Tana kitchen Tana aiki dan itama Yau me gidanta zia dawo sai Jin sallamarsu tayi ,da sauri kuwa ta fito Tana murna taga mama ,can taga Baba  na tafe da Mubarak a bayansa,Ikon Allah tace ,toh ku  shigo ,itama karima Jin muryar mamanta ta gyara ta saka hijab ta fito dan ita ta saddakar mh tasan fada tazo ta mata ,da mamakinta kuwa sai taga Mubarak dasu ,harara ta dallah masa ta nema guri ta zauna ,gaidasu  tayi suka amsa  akayi shiru ,can kuma Baba  yace zo nan karima ,gabansa taje  ta tsugunna,Mubarak kaima zo nan ,shima nan yaje ya zauna t

Ya sunkuyar dakai ,karima ga  mijinki nn ,yazo har gida yana Rokon  ki koma gidansa ,Baki ta bude Zata fara magana Tana nunasa da hannu ,tsawa Baba ya daka mata ,Yimin shiru,ba zuwa  nayi ku fada in fada bh ,zuwa nayi in gaya miki indai na isa ni mahaifinki ne ko menene ki shirya Yau dinnan ki koma gidan mijinki ,ga mijinki nn me hankali da tarbiyya ,Ke baya tausaya masa ,a wannan irin zamanin zaki taho kibar mijinki ,yanzu Ko mutuwa zakiyi a gwanda ace min kin mutu a cikin gidan mijinki sai Nafi Jin dadi karima,haba karima,sai kuma ya fara mata magana me dadi,dan Allah karima ki tashi ki shirya kinji Ko,ki bawa mijinki hakuri kuma karna karajin komai,kije kiyita Addua kuma  ki rike mijinki ,har Allah ya saukeki lfy ,mama ce tace to dai kinji abun da baba ki ya fada miki Ko ,to maza ki shirya ,Ko mene karima kiyi hakuri ,ki dinga Addua muma zamu sakaku A Addua ,ki shirya Yau bazan tafi bh sai naga ya sakaki a mota ,kuka takeyi sosai kaman wata Amarya wace za’a kaita ,aunty Huda dai babu abun da tace ,ganin kukan karima yayi yawwah ne yasaka tazo ta rike mata hannu sukayi daki ,karima kiyi hakuri dan Allah ki daina kuka ,ni yanzu babu abun da zance tunda kinga Mama da Baba sun saka baki ,ki duba girman Allah ki saura rawa zuciyarki ,ki saka a ranki zaki sake sabuwar rayuwar Aure da mijinki,kiyi wannan domin Allah ,sbd shine yace muyi Aure kuma muyi biyyaya,Wanda indai munyi abun da akace Aljannah direct ,sbd haka ki saka a ranta taki jarabawar kenan ,kuma Allah yana sonki kuma insha Allah Mubarak ya shiryu ,zakiji dadinsa karima ,ki cigaba da Addua sadaka da gayawa Allah ,Sannan kema nasan halinki  da mita ,miji kafin ya gama magana kin karasa masa,karima sai kin canza wannan halin naki zakiji dadin mijinki da Aurenki ,maza sunason  Respect,ki dinga basa girman sa ,ki dinga kokari kina kwada kai ,ki  dinga jansa a jiki ,sai kiga jansa a jiki da zakiyi ya daina komai ,wataran koda kudi kikace ya fita bazai fita bh ,Ko a yanzu kikaga yaron nn kinsan ya shiryu?  insha Allahu ya daina ,Sannan Karki yi wasa da gyara ,kinga gyara yana karawa mace martaba  da daraja a idon miji bare mh irin wnanan mijin naki karima ,sbd haka ,ga kaya can Dana siya miki ,Kisha tsumin can fari da Baki ,Kisha zuma,ga wannan kiyi Amfani dashi yanada kyau Sosai abun sirri ne ,shine Wanda nake gaya miki na siya gurin matar nn 07011607479, nayi Amfani dashi kuma naji dadin su ,wannan kuma magungunan sanyi ne guarantee karima ,wannan ki tofa Ayshatul kursiyyi kafa bakwa ki shanye duka ,wnanan mh ki dafa ki dinga sha ,wannan kuma tsarki da sit bath ,kiyi kokari kiyi wannan koda na kwana uku ne kafin ya kusanceki ,ki fitar da duk wani datti da Dauda na jikinki,saiki sha magungunan can ,zaki kirani ki bani labari,kiyi hakuri ki Barwa Allah komai ,ki koma gidan mijinki koda zai zama last chance ,Allah ya miki Albarka karima ,Albarkacin iyayenki zakiji dadin wanann komawar,sai babban abun danakeso na fada miki kiyi kokari ki manta da abun daya Faru tsakaninku da mubarak,nasan ki da dan banza riko karima ,dan indai kinsan mh bazaki manta bh komawar batada Amfani ,sbd haka ki cire komai Ki saka  Allah ,ki gayawa Allah kin bar masa komai a hannunsa ya miki zabi na Alkhairi ,zaki koma sbd Albarkacin aure da iyayenki ,Sannan Addua Ina dai gaya miki gyara Sannan ki girmama mijinki,tashi kiyi wanka da sauri,ragowan kayanki zanzo dakaina na kawo miki,cikin ikon Allah yan maganganun nn sun sakata tayi sanyi ,haka ta tashi tayi wanka  ta shirya aunty Huda ta Rakata  parlour ,Anan Baba ya sake musu fada ,tashi sukayi Dukansu suka fita ,aka Kai su mama gida  Sannan ya musu sallama ,ya shiga mota ya kunna yana kallon karima ya gefen ido ,mu wuce gidan mummy Ko? Yace mata 


Aliyu dai duk ya rame kana ganinsa kaga Wanda baya cikin walwala ,ya rasa ta inda zai bullowa Shatu ,ya rasa mai zai mata ,gashi dai yanda ake kullum haka akeyi ,gida fes komai fes ,daki ya leka yaganta tanata kararun Alqurani,dawowa yayi sitting room ya zauna ,tuna abun daya Faru kawia yakeyi ,shi tunda yake babu macen data taba hanasa kanta sai shatu ,abun nn yayi masa ciwo ,yanzu shi guda Amman mace ta turesa tayi tafiyarsa ta barshi ,lallai zaiyi wuya shatu ta yafe masa ,zuwa yayi ya shiga dakinsu Amir suka danyi hira jiki babu kwari ya hau sama yayi wanka,Akwatinsa ya fito dashi ya shiga jera kaya ,ya hada Kaya Wajan set 7 Sannan ya fesa turare ya fita ,dakin shatu ya shiga yana jan Akwati ,Kayan take sawa da mamakinta ta gansa da Akwaiti ,Ina yini ta gaidashi dama bata gaidashi da rana bh ,Lfy yace mata nizan tafi ,da sauri ta juyo zaka tafi kuma ,INA? Zan tafi gidanmu tunda naga yanzu bakya sona shatu ,lemme give you a space ,seriously Aliyu space zaka bani ?,huh!! Ikon Allah ,Owk ni ban tafi bh Kai zaka tafi Ali ,Aliyu mene bana maka ,me kace na maka na kasa maka ,Ko har yanzu dai ban isar maka bh ,Ko dayake banga Laifin kah bh ,ba haka bane shatu ,naji kina mun komai and babu abun da bakyamin but dis is not how I want it ,ba haka muke bh before ,ba haka kikemin  bh shatu nah ,kin canza min yanzu bakya tausayi nah ,to even sleep with me kinki ,kinsan halin da kika sakani jiya ,shatu bazan iya ganinki bh kuma in kyaleki bh gwanda na tafi ,tahowa  tayi ta zauna  gefen gado ,toh shknn karka damu ,wannan gidanka ne ,Kai ka kawoni,Kai ka aureni,kaine Sama Dani ,sbd haka babu inda zakaje ni zan tafi tunda nice bakason  gani,don’t mind yi zamanka ,Akwatin ya ajiye ,No bahaka  bane ,shatu kin  sani  fah bawai banason ganinki bane ,Yama zakiyi kice banson ganinki,shatu kawai zuciyata bazata iya daukan shareni da kikeyi bh ,na rasa me zanyi miki ki yarda wlh tlh shatu na daina  bazan sake bh na tuba ,dan allah shatu kiyi  hugging  Dina kice inyi  hakuri ,kice nayi hakuri shatu I need you pls,matsawa yayi kusa da ita yana Rokanta har yayi hugging dinta ,sai a sanann shatu ta ji wani zazzafan hawaye da kuka data dade Tana rikesa  sun zubo ,kuka takeyi  na tashin hankali Wanda Aliyu  bai taba gani bh,Ya sallam ,sugar dan Allah ki daina kuka shima kuka ya shigayi ,nasani na bata miki ,nasani I fucked up ,nasani banyi daidai bh,nasan indai Baki yafemin bh Allah mh bazai yafemin bh ,sugar dan Allah give me one last chance ,zanyi miki proving ,I am a change man ,pls baby,pls drln pls sugar ,I love you ,Dan Allah ,Tana kuka ta fara magana badai kace tafiya  zakayi bh shknn ka tafi babu komai,No shatu ba tafiya zanyi  bh ,na rasa yanda zanyi nayi calling attention dinki ,kinsani bazan iya tafiya Ko Ina bh ,kin zama ni na zama ke ,Ure my half ,bazan iya rayuwa babu Ke bh,shatu kiyiwa Allah ki  yafemin ki bani one last chance ,dan Alalh shatu nah ki yafemin kinji  matata ,shatu ce ta tashi Tana goge masa hawayen dayake zuba a fuskarsa,Aliyu u hurt me badly ,Nasani ya fada da sauri ,U of All people wlh idan gayamin akayi bazan yarda bh ,Kai kuwa mene kake nema a duniya ?,wat else pls Ali tell me ,wlh tlh na rantse da Allah shatu babu komai,wlh sharin  shaidan ne kuma na tuba ,nasani banda Wanda ya fiki ,shatu Allah mah muna masa laifi ya yafe mana ,dan sonki da Annabi ki yafemin kinji shatu nah ,kasa ta sauka ta tsugunna,Aliyu na yafe maka duniya da lahira Amman Ina rokon ka da ka fadamin mene nake maka Wanda bakaso ,kuma mene zan dingayi Wanda kakeso ,dan Allah ka gayamin,Wlh babu komai shatu idan nace da abun da kikemin  Wanda banaso nayi miki karya ,babu shatu ,babu ya fada yana share hawaye itama kukan takeyi sosai ,Tana kuka yana kuka ,can dai ta tashi ta zauna zo nan tace masa ,da sauri kuwa ya taho ,kana tsoron Allah ,eh yace  da sauri ,toh kasani duk abun da kake yana kallonka ,Aliyu na yafe maka ,Ina rokon Nima Allah ya yafemin ,Sannan na yarda zan baka last chance and Ina Rokon  Allah ya kareka daga sharin zamani da sharin  Masu Shari Amman kasani duk sanda irin haka ta sake faruwa saida wata shatun Amman ba ni bh ,wlh tlh shatu Ko a mafarki ni dai bazaki Kara ganina da makamancin irin wannan Laifin bh ,Nidin banza ,shatu mene ni idan babu Ke ,shatu nah Allah ya miki Albarka ,shatu to yanzu zaki dinga min  magana sosia ,zaki dinga min hira ,zaki dinga kula dani zaki dinga min abun nn me dadi ,mene abun nn me dadi ? Wai abun nn da kikemjn in the blanket ,hmm tace ,pls now ,haka jiya kika hanani ,why ? Bakya tsoron Allah yayi fushi dake ? Anan ne ta samu bakin magana ,Aliyu ka yafemin Amman wlh a jiyan nn bazan taba iya kwanciya dakai bh ,deep down nine nasan abun danake ji ,I keep wondering karka kwanta Dani mh kaji bh yanda kakeso bh ,I have to figure out idan inada matsala na gyara ,and am so sorry to say duba da abun Dana gani ,I can’t control my self ,nasani kai mijina ne kuma hakkinka ne in Baka Amman bazan iya bane bansan Meyasa bh bansan ya zanyi  bh am in pain seriously,hawayenta ya goge mata ,nasani sugar Nima I did  dat to make you forget all your worries ,before if mukayi fada idan mukayi sex muna  mantawa Ko? Kai ta daga masa toh I  though it will work out jiyan nn ,but sadly baiba ,and you knw how craxy I am about you ,Beb your body kadai make me mad ,bana Jin dadi amman yanda naga jikinki jiya I can’t help it ,I really wanna fuck your badly ,na yafe miki duniya da lahira,ni babu abun da kikamin ,Allah ya yafe mana ,shatu Nagode kinji ,kalleni ,kallonsa tayi  suka hada ido ,komai ya wuce ?,kai ta daga masa ,yanzu ki fadamin mene kikeso in dingayi mene bakyaso,Ina kikeson in dinga zuwa inane bakyaso? Aliyu nifa babu ruwana da inda kake zuwa nidai kawai  Kaji tsoron Allah ,indai kana tsoron Allah kana saka Allah a ranka kana tuna Allah na ganinka abubuwan zasuyi sauki ,Nagode miki shatu nh Allah ya miki Albarka ,tabbas nayi dacen mata ,Allah ka yafemin Allah na tuba ,shatu kiramin sama’ila kice masa ya siya min form din waccan masalacin , dan naga after sallar maghrib Ana dan karatun islamiyya  ,shatu inason na dinga zuwa kullum,kinaso?, Kai ta daga masa ,Allah yasa mu dace ,Allah ya miki Albarka,Toh shatu pls ki Daina cemin Aliyu Ko baban Amir ,kice sugar ,toh tace,ki fada naji ,Sugar ,ni ba haka bh ki fada yanda kike fadamin,murmushi tayi Toh Sugar,shima murmushi yayi Owk kiss me  tashi tayi Bari naji naga su Amir, Dawo da ita yayi kiss me ,Saida ta fitar da wata iska Sannan takai bakinta kan  nashi ,kan ta ya rike  ya fara sha kaman zai cire mata Baki ,kaman Yau ya fara Shan bakinta

Post a Comment for "Acikin Gidana 15"